Yau Shekaru 5 ana tsare da Al-Zakzaky bayan hukuncin koto da ta bada asake shi tare da biyansa diyya. Alal akalla sun kwashe shekaru suna Muzahara a birnin tarayya kullum akan sakin Malamin amma har yanzu ba asake shi ba. Sai ma kara tsanatawa akai.
Mu tashi mu nemi yan'cinmu Al'ummar Arewa. Muyi adalci akan duk wanda aka Zalunta mu nema masa hakkinsa. Kada muyi zalunci kada mu bari a Zalunce mu. Fadar Allah swt ce.
Tags:
Daga marubata