Indai har gwamnatin Buhari zata saurari zanga-zangar 'yan kungiyar asiri matsafa masu shan jini da sarrafa naman mutane, da na 'yan Luwadi da Madigo da yahoo boys da wakilan kungiyoyin barayi da miyagun 'yan siyasa, da 'yan kwaya da 'ya'yan zina da 'yan tasha, da 'ya'yan da aka haifesu a karkashin gada, har ya kai ga an rushe rundinar tsaro wanda alherinta ya rinjayi sharrinta..
To me zai hana aki sauraran zanga-zangar 'yan shi'ah mutanen Zakzaky masu zanga-zangar sakin shugabansu ana bindige musu mutane wanda suke cewa an kashe musu mutum sama da dubu daya a Fatahu Gyallesu Zaria?
Kawai dai ni abinda na fahimta indai mutum 'dan Arewa ne to bai da 'yanci, masu 'yanci a gwamnatin Buhari sune yarbawa da inyamurai, tabbas inda Zakzaky bayaryabe ne da bai kawo warhaka yana garkame a kurkukun Baba Buhari ba