Me Yasa Mawakan Harka Na Nan Najeriya Ban Taba Jin Wani Ya Wake Jarumi Ammar Bin Yasir ba?? Cewar Shaheed Ammar Al'ameen


A Safiyar Yau Assabar Ne 24 Ga Watan October Wani Matashi Ya Bayyana Wani Rubutu a Shafin sa na Sada Zumunta Dake Dandalin Sada Zumunta na Facebook,  


Matashin Mai Suna Shaheed Ammar Al'ameen ya Bayyana korafin sa ta Sigar Tambaya Ga Mawakan Harka Musulunci Dake Nan gida Nigeria yake Cewa: "MIYASA MAWAKAN MU NA HARKA DA KENAN NIGERIA BAN TA6A JIN WANI YA WAKE JARUMI AMMAR BIN YASIR BA ??


Amsar Daya Gagara Samu A Comment Dinsa Shi Yaja Hankalin Wakilinmu Isar da Wannan Tambayar ga Mawaka idan Anyi Ana bukata idan Kuma ba'ayi ba, to su Sauke Wannan Nauyin dayahau kansu Kamar yadda suke kokari a ko da yaushe...


Wannan Tunatarwa ce, Ita Kuma Tunatarwa tana Amfanar Mumini ne


Allah ya karbi Ayyukan mu 

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post