EndSARS: APC ta yi jigilar motocin Yan daba zuwa Abuja daga Daura


Wani lokaci daban inda mabiya Jam'iyar Apc ke murnar lashe zabe. 


A yau na samu rahoto daga wani da ya nemi in sakaya sunansa kan cewa jiya litinin da yamma jam'iyyar APC ta dau hayar wasu yan daba da yan iskan gari mota mota wajen mota 5 kirar Golf inda suka tafi abuja domin aiki na musamman wanda ake zargin sun tafi tarwatsa wasu zanga zangar #EndSARS

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post