Tun Jiya Kafofin Sadarwa Musamman Facebook da WhatsApp da Istagram ke Yawo da Hotunan Wakilinmu Bin Haroun Sigau Na Murnar Zagayowar Ranar da Aka Haifeshi Wanda Turawa Suke Kira da BIRTHDAY a Turance.
Wadda Ranar Haihuwar Tasa Tayi Dai-dai Da Ranar 15 ga Watan October na Kowace Shekara.
Kamar Yadda C.E.O FAUNDER na Shafin Ma'asumah, Mas'udu Dan Masani Shinkafi yake Bayyanawa a Shafin Shi na Facebook Cewa:-
"Kamar Yadda kuke Ganin sa A photo, To Yafi Haka, Domin Jarumi yake, Sadauki Kuma Haziki Mai Tsabagiyar Basira da Kwakwalwa Ke Tsoron dauka, Shi Admin ne Kuma Marubuci tare da Hakaitowa Duka na Shafin Ma'asumah Nigeria News Update,
Jiya ne yake Karin Shekara 1 daga Cikin Yalwataccin Arbarkakkun Shekaru da Allah ya Hore agareshi Masu Tarin Albarka, Wanda ya Share su yana Yiwa Addinin Allah Hidima Kuma Acikin Wadannan Shekaru Ya Zamo Gwarzo Daga Gwarazan Marubuta Kuma Ma'aikata na Shafin Ma'asumah.
Amadadin Ni Mas'udu Dan Masani Shinkafi da Shahid Ishaq Muh'd Suleman da Sauran Members Na Shafin Ma'asumah Nigeria News Update Da Masu Bibiyar Ayyukanmu a Shafukanmu, Muna tayaka Murnar Bin Haroun Sigau Illahy ya Kara Shekaru Masu Yawa Masu Albarka Alfarmar Sayyadah Zahara (sa)
Masu Karatu Mi zaku Bayyana Akan Wannan Jarumin Marubuci Bin Haroun Sigau Domin Tayashi Murnar Cikarsa Shekara Daya Acikin Shekarunsa Masu Tarin Albarka???
Aje Comment dinka Akasa yanzu.