Da Ace Nine Aka Kashewa Dana Kamar Yadda Akayiwa Mlm Zeenatu To Da Ranar Zan bishi _ Inji Wata Christian

 


----Cewar wata Christian a Unity Fountain Abuja A Shekarar da ta Gabata

Ta cigaba da cewa: Amma saboda karfin Imani irin na Shaikh Zakzay Yayan sa shida (6) akashe maza, Lallai shaikh zakzaky mutumin kirkine Wanda babu Ranar Da Najeriya zata cigaba indai Ana zaluntar irin zakzaky kuma nima ashirye Nake domin mutuwa bayan gaskiya kuma Dolene sai an saki Zakzaky.



Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post