Babu Mai Yiwa Ko Wanne Annabi Wanka Sai Wasiyyin Sa (A.S) !!!


 

@ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @


YUSHA'U BN NUUN NE YA YIWA ANNABI MUSA (A. S) WANKA 


Shi al'amarin Annabtaka da Imamanci ba qaramin abu bane wanda za ace kowa zai iya yi. Duk wanda ka ji aka ce Annabi ne ko Imami, to, za ka samu tsarkakekke ne tun daga haihuwarsa har zuwa wafatinsa. 


Ita kuwa gawar Annabawa tsarkakekkiya ce wanda babu mai taba ta sai mai tsarki, domin ba za ta tafi qabarinta da najasar wani ba. 


Ku biyo mu cikin wannan riwaya don gani da idanuwanku. 


👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼


12- ك، إكمال الدين عَلِيُّ بْنُ أَحْمَدَ الدَّقَّاقُ عَنْ حَمْزَةَ بْنِ الْقَاسِمِ عَنْ عَلِيِّ بْنِ الْجُنَيْدِ الرَّازِيِّ عَنْ أَبِي عَوَانَةَ عَنِ الْحُسَيْنِ بْنِ عَلِيٍّ عَنْ عَبْدِ الرَّازِقِ عَنْ أَبِيهِ عَنْ مثيا[28] [مِينَاءَ] مَوْلَى عَبْدِ الرَّحْمَنِ بْنِ عَوْفٍ عَنْ عَبْدِ اللَّهِ بْنِ مَسْعُودٍ قَالَ:


An karbo daga Aliyu Bn Ahmad Aldaqaaqu, daga Hamzata Bn Qaasim, daga Aliyu Bn Junaid Al-Raaziy, daga baban Awaanata, daga Aliyu Bn Hussain, daga Abdulraaziq , daga bayansa , daga Minaa'a bararren bawan Abdurrahman Bn Awf, daga Abdullahi Bn Mas'ud yace; 


 قُلْتُ لِلنَّبِيِّ ص يَا رَسُولَ اللَّهِ مَنْ يُغَسِّلُكَ إِذَا مِتَّ 


" Nace, yaa Ma'aikin Allah ! Waye zai yi maka wanka Idan ka rasu ?"


فَقَالَ يُغَسِّلُ كُلَّ نَبِيٍّ وَصِيُّهُ


Yace, " KOWANNE ANNABI WASIYYINSA NE KE YI MASA WANKA ."



 قُلْتُ فَمَنْ وَصِيُّكَ يَا رَسُولَ اللَّهِ


" Nace, waye wasiyyinka yaa Ma'aikin Allah ?"



 قَالَ عَلِيُّ بْنُ أَبِي طَالِبٍ

Yace, " Aliyu Bn Abiy 'Dalib ."


 فَقُلْتُ كَمْ يَعِيشُ بَعْدَكَ يَا رَسُولَ اللَّهِ قَالَ

" Nace, zai rayu zuwa wanne lokaci ne a bayanka ?" Yace,


 ثَلَاثِينَ سَنَةً فَإِنَّ يُوشَعَ بْنَ نُونٍ وَصِيَّ مُوسَى عَاشَ مِنْ بَعْدِهِ ثَلَاثِينَ سَنَةً وَ خَرَجَتْ عَلَيْهِ صَفْرَاءُ[29] [صَفُورَاءُ] بِنْتُ شُعَيْبٍ زَوْجُ مُوسَى فَقَالَتْ أَنَا أَحَقُّ بِالْأَمْرِ مِنْكَ فَقَاتَلَهَا فَقَتَلَ مُقَاتِلَتَهَا[30] وَ أَسَرَهَا فَأَحْسَنَ أَسْرَهَا وَ إِنَّ ابْنَةَ أَبِي بَكْرٍ سَتَخْرُجُ عَلَى عَلِيٍّ فِي كَذَا وَ كَذَا أَلْفاً مِنْ أُمَّتِي فَيُقَاتِلُهَا فَيَقْتُلُ مُقَاتِلَتَهَا[31] وَ يَأْسِرُهَا فَيُحْسِنُ أَسْرَهَا


" SHEKARU TALATIN (30), DOMIN YUSHA'U BN NUUN WASIYYIN MUSA YA RAYU NE SHEKARU TALATIN A BAYANSA . SAI SAFRAA'U 'YAR SHU'AIBU MATAR MUSA TA FITO TACE, " Nice mafi cancanta da wannan al'amari fiye da kai ." SAI YA YAQE TA KUMA YA KASHE MASU YAQARTA, KUMA YA RIBACE TA SANNAN YA KYAUTATA WANNAN RIBACEWAR. 


KUMA LALLE 'YAR ABUBAKAR (A'isha) ZA TA FITO AKAN ALIYU (don yaqarsa) A GURI KAZA-DA-KAZA. DUBBAI NE DAGA AL'UMMATA ZA SU YAQETA, KUMA (Aliyu) ZAI YAQI MAYAQANTA, SANNAN YA RIBACETA KUMA YA KYAUTATA WANNAN RIBACEWAR ."


__________________________

(1) الخصال 2: 17.


(2) هكذا في الكتاب و فيه وهم و الصحيح: مينا.


(3) تقدم في كتاب النبوّة ان اسمها صفوراء.


(4) في المصدر: مقاتليها.


(5) في المصدر: مقاتليها.


 


بحار الأنوار (ط - بيروت)، ج‏22، ص: 513



Ya qara da cewa; 



وَ فِيهَا أَنْزَلَ اللَّهُ تَعَالَى‏ وَ قَرْنَ فِي بُيُوتِكُنَّ وَ لا تَبَرَّجْنَ تَبَرُّجَ الْجاهِلِيَّةِ الْأُولى‏ يَعْنِي صَفْرَاءَ [صَفُورَاءَ] بِنْتَ شُعَيْبٍ‏[32].


" A KANTA NE ALLAH (T) YA SAUKAR DA , " KU ZAUNA CIKIN GIDAJENKU KADA KUYI FITA IRIN FITAR JAHILAN FARKO "


Abin nufi, ita ce Safraa'u Bnt Shu'aib. 



Wannan kuwa shine abinda ya faru ga Ali a yaqin Jamal. Allah ya kyauta. 


Daga wakilanmu na Bauchi zone. 


Tare da Ado Isah Guda. 

      08126385470


15th October, 2020/ 28th Safar, 1442.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post