Akhlaq: Haquri Shine Wazirin Ko Wanne Mumini !!!


 

@MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @


DAGE WAJEN NEMAN ABOKIN TAFIYA NA KIRKI


 Manzon Allah (S. A. W. W) gwanin hikima cikin zance ya fayyace mana wasu abubuwa da suka ta'allaqa ga mutum wandanda ke kawo hankali mai hankali da tunani don kyautata rayuwar duniyarsa da ta lahirarsa. 


Ku biyo mu cikin wannan hadisi dake tafe 


👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼



" قَالَ رَسُولُ اللَّهِ ص‏ الْعِلْمُ خَلِيلُ الْمُؤْمِنِ وَ الْحِلْمُ وَزِيرُهُ وَ الْعَقْلُ دَلِيلُهُ وَ الْعَمَلُ قَائِدُهُ وَ الرِّفْقُ وَالِدُهُ وَ الْبِرُّ أَخُوهُ وَ الصَّبْرُ 

أَمِيرُ جُنُودِهِ‏ ."[140]


" ILIMI SHINE ABOKIN MUMINI , KUMA HAQURI SHINE WAZIRINSA, KUMA HANKALI SHINE DALILINSA, KUMA AIKI SHINE JAGORANSA, TAUSAYI KUMA SHINE 'DANSA, KUMA KYAUTATAWA SHINE 'DAN'UWANSA, HAQURI KUWA SHINE SHUGABAN RUNDUNARSA ."

__________________________

(1) مجمع البيان ج 4 ص 323.



(2) الكافي ج 2 ص 240.



بحار الأنوار (ط - بيروت)، ج‏66، ص: 368


NB :- Ita kalmar (HILMU) na nufin yin haquri wanda in kayi shi ba ka tuna abinda akayi maka wanda ya bata maka rai. 


Shi kuma (SABRU) haquri ne wanda in kayi shi kakan tuna abinda akayi maka wanda ya bata maka rai ko ya cutar da kai, amma ba za dau mataki a kansa ba.


Daga wakilanmu na Bauchi zone. 


Tare da Ado Isah Guda. 

        08137925470


2nd October, 2020/ 15th Safar, 1442.


 


.

DOMIN CIGABA DA SAMUN LABARANMU KU BIYO A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA 

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Maasuma.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/MaasumahNews/

DOMIN BAMU SHAWARA KO AIKO MANA DA LABARI KUYI MAGANA TA ADRESHIN

@EMAIL: maasumalabari@gmail.com

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post