@ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @
BA ZA KA TABA SAMUN MALAMI YA QOSA DA NEMAN ILIMI BA
Ilimi shine gishirin rayuwa, domin yakan zama ado gare shi. Duk wanda yayi aiki da zai amfana kuma zai amfanar da al'umma.
ل، الخصال ابْنُ الْوَلِيدِ عَنِ الصَّفَّارِ عَنْ جَعْفَرِ بْنِ مُحَمَّدِ بْنِ عُبَيْدِ اللَّهِ عَنْ الْقَدَّاحِ عَنْ أَبِي عَبْدِ اللَّهِ ع قَالَ
An tambayi Khisaal Ibn Waleed, daga Saffari, daga Ja'afar Bn Muhammad Bn Ubaidullah , daga Qaddahi , daga Abu Abdullahi (A. S) yace;
👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼
" أَرْبَعَةٌ لَا يَشْبَعْنَ مِنْ أَرْبَعَةٍ الْأَرْضُ مِنَ الْمَطَرِ وَ الْعَيْنُ مِنَ النَّظَرِ وَ الْأُنْثَى مِنَ الذَّكَرِ وَ الْعَالِمُ مِنَ الْعِلْمِ. "
" ABUBUWA HUDU BA SA QOSHI DAGA ABUBUWA HUDU;
(1)- QASA DAGA RUWA,
(2)- IDO DAGA GANI,
(3)- DA KUMA MACE DAGA NAMIJI,
(4)- DA KUMA MALAMI DAGA ILIMI ."
بحار الأنوار (ط - بيروت)، ج1، ص: 222
Saboda haka mu dage da neman ilimi da kuma aiki dashi don amfanin kanmu da kuma amfanar da al'umma.
Daga wakilanmu na Bauchi zone.
Tare da Ado Isah Guda.
(08126385470)
8th October, 2020/ 21st Safar, 1442.