- Inji wata Mata a garin Daura, a lokacin da Masu Muzaharar #FreeZakzaky yayin da Yan uwa Musulmai
Almajiran Sayyeed Ibrahim Zakzaky na garin Daura suke Muzaharar kira da Gwamnatin Najeriya da ta gaggauta sakin Malam Ibrahim Zakzaky wanda a ke tsare dashi sama da shekara biyar bisa zalunci.
Muzaharar ta daga daga babban masallacin jumma'a zuwa manyan titunan cikin garin Daura.
Tags:
#FREE_ZAKZAKY