Yakamata Sauran Kasashe Suyi Koyi Da kasar Iran, Akan 6atanci Ga Manzon Allah (S)!!!


GASKIYA NAJI DADIN MATAKIN DA IRIN TA DAUKA AKAN FRANCE*

Bai Kamata sauran kasa shen musumi su zuba Ido Ana taba alfarmar manzan rahama (Sawa) wajibini kamar yadda Iran ta ce ta Bawa duk wani Dan France awa 48 hours ya bar Mata kasarta, Sabo da yadda shugaban kasar France ya goyi Bayan abun da akai, wajibini gwamnatin Saudiya ta dauki wannan matakin Wanda ita ce uwa ya Kamata ace ita Zata fara daukan wannan mataki domin ita ce uwa. Bugu da Kari, ya Kamata sauran kasa shen musulmi suyi koyi, da Iran.

Amman zuba Ido ga taba Darajar manzan rahama (Sawa) ba karamin Nunawa duniya ne, annabi yayi a raha haka😭😭 yaa rabbi ka taimaki masoya annabi (Sawa) na duniya baki daya. A Karshe Muna Allah wadai da wannan kasa ta France.

LABBAIKA YAA ABUL KASIM, YAA RASULLAH (SAWA).

BY HABIBU RABIU NASRALLAH

DOMIN CIGABA DA SAMUN LABARANMU KU BIYO A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA 

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Maasuma.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/MaasumahNews/

DOMIN BAMU SHAWARA KO AIKO MANA DA LABARI KUYI MAGANA TA ADRESHIN

@EMAIL: maasumalabari@gmail.com

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post