"Ya Ku Karnukan Amurka Mun Yadda Mu Bada Jinin Mu Akan Annabi." –Daga Bakin Sheikh Ibraheem Zakzaky (H).


 
Labbaika Ya Rasulallah! 
Manzon Allah shine alamin da ya hadamu gaba daya, kuma za mu ce wa sauran Al'umma to, ba lokacin ganin su kungiyar su wane ko su wane bane, wannan fa Manzon Allah aka taba. Sai dai in kana nufin kai addinin naka na musuluncin ba na Annabi bane, to, wannan sai ka nuna, in kuma har baka nuna kana tare da Annabi ba, to wallahi kana tare da Amurka.

Dayan Biyu ne imma kana tare da Annabi imma kana tare makiya Annabi amma baka isa ka zama 'dan barunka ba. mu kuma zamu fito, za kuma mu nuna kaunar mu ga Annabi (S).

In kuna da kishin ruwan jini ga lokaci yayi ku zo ku shekar, yaku karnukan Amurika mun yarda mu bada jinin mu, ku yau ku gwada mana ku makiya Annabi ne.

Wasallallahu Ala Muhammad Wa Alihid Daheereen

Jawabin Sheikh Zakzaky (H) lokacin da aka yi batanci ga Manzon Allah (S) shekarar 2012.

#FreeZakzakyRightNow

DOMIN CIGABA DA SAMUN LABARANMU KU BIYO A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA 

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Maasuma.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/MaasumahNews/

DOMIN BAMU SHAWARA KO AIKO MANA DA LABARI KUYI MAGANA TA ADRESHIN

@EMAIL: maasumalabari@gmail.com

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post