Aduniyar nan babu wani ingan taccen hadisin da yayi nuni da musuluncin iyayen annabi(a s w w)
Haqiqa
Wadansu Daga Cikin Malamai Sun Rawaito
Hadissai Wadanda Suka yi Nuni Da
Musuluncin Iyayen Sa (S.A.W) " Saidai Basu
Inganta Ba Ta Ko Wanne Gefe. . Ga Kadan
Daga cikin Abubuwanda Suka Rawaito :- .
ﻭﺃﻥ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﺣﻴﺎﻫﻤﺎ ﺑﻌﺪ ﻣﻮﺗﻬﻤﺎ ﻓﺎﺳﻼﻣﺎ ﻭﺍﻣﻨﺎ ﺑﺎﺍﻟﻨﺒﻲ
ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ ﺛﻢ ﻣﺎﺗﺎ ﻋﻠﻰ ﺫﻟﻚ، ﻭﺍﺳﺘﺪﻝ ﻋﻠﻰ
ﻫﺬﺍ ﺑﺄﺣﺎﺩﻳﺚ ﻣﻮﺿﻮﻋﺔ ﻭﺗﺤﺪﻳﺚ ﺿﻌﻴﻔﺔ ﺟﺪﺍ. .
MA'ANA :- Lallai Allah (S.W.T) Ya Rayar Da
Iyayen Annabi (S.A.W) Sai Suka Musulunta
Suka yi Imani Da Annabi (S.A.W) Sannan Suka
Mutu Akan Hakan. . Duba AL-HAWIY LIL-
FATAWA JUZ'I NA 2 SHAFI NA 202. . Haqiqa
Malamai Sunyi Raddi Akan Wannan Ga Kamar
Haka:- . ﻗﺎﻝ ﺍﻟﻌﻈﻴﻢ:- ﻛﻞ ﻣﺎ ﻭﺭ ﺑﺈﺣﻴﺎﺀ ﻭﺍﻟﺪﻱ ﺍﻟﻨﺒﻲ
ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ ﻭﺍﻳﻤﺎﻧﻬﻤﺎ ﻭﻧﺠﺎﺗﻬﻤﺎ ﺃﻛﺜﺮﻩ
ﻣﻮﺿﻮﻉ ﻣﻜﺬﻭﺏ ﻣﻔﺘﺮﻱ، ﻭﺑﻌﻀﻪ ﺿﻌﻴﻒ ﺟﺪﺍ ﻻ ﻳﺼﺢ
ﺑﺤﺎﻝ ﻹﺗﻔﺎﻕ ﺍﻷﺋﻤﺔ ﺍﻟﺤﺪﻳﺚ ﻛﺎﺍﻟﺪﺍﺭ ﻓﻄﻨﻲ ﻭﺍﻟﺠﻮ
ﻗﺎﻧﻲ ﻭ ﺍﺑﻦ ﺷﻬﻴﻦ ﻭﺍﻟﺨﻄﻴﺐ ﻭﺍﺑﻦ ﻋﺴﺎﻛﺮ ﻭﺍﺑﻦ ﻧﺎﺻﺮ
ﻭﺍﺑﻦ ﺍﻟﺠﻮﺯﻱ ﻭﺍﻟﺴﻬﻴﻠﻲ ﻭﺍﻟﻘﺮﻃﺒﻲ ﻭﺟﻤﺎﻋﺔ . .
MA'ANA :- Al-Azeem Abadiy Yace :- Dukkan
Abinda Suka Tabbatar Da Rayuwar Iyayen
Annabi (S.A.W) Da Imanin Su Da Kubutar Su
(Daga Azaba) Mafi Yaeancin Su Mauduai Ne
Qareireyi Ne Qirqirarru Wani Sashin Kuma
Mai Rauni Ne Bai Inganta Ba Ko Ta Wanne
Hali Da Ittifaqin Shuwagabannin Hadisi
Kamar Su :- Daru-Qutniy Da Jsuziqaniy, Da
Ibn Shahein,, Da Kadeebiy, Da Ibn Asakir, Da
Ibn Nasir, Da Ibnul-Jauziy, Da Suhailiy,,Da
Qurdubiy, Da Jama'a. . Duba Aunul-Ma'bud
JUZ'I NA 12 Shafi Na 494" Majmu'ul-Fatawa
JUZ'I NA 4 Shafi Na 324. . Wadannan
Shuwagabannin Duk Sun Tabbatar Da
Rashin Ingancin Hadisanda Suka yi Nuni
Musuluncin Iyayen Sa (S.A.W) . Magana Game
Da Iyayen Sa (S.A.W) Magana Ce Ta Ahlul-
Fatarah Meye Ma'anar Ahlul-Fatar?? . Malamai
Suka ce :-" . ﻭﺍﻟﻔﺘﺮﺓ ﻣﻌﻨﺎﻫﺎ ﻛﻤﺎ ﻗﺎﻝ ﺍﺑﻦ ﻛﺜﻴﺮ
ﺭﺣﻤﻪ ﺍﻟﻠﻪ : ﻫﻲ ﻣﺎ ﺑﻴﻦ ﻛﻞ ﻧﺒﻴﻴﻦ ﻛﺎﺍﻧﻘﻄﻊ ﺍﻟﺮﺳﺎﻟﺔ
ﺑﻴﻦ ﻋﻴﺴﻰ ﻋﻠﻴﻪ ﺍﻟﺴﻼﻡ ﻭ ﻣﺤﻤﺪ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ
ﻭﺳﻠﻢ . . MA'ANA :- Ma'anar Fatara Itace
Kamar Yadda Ibn Katheer Yace: "Shine
Tsakanin Ko Wanne An
Tags:
Makaranta