Wanda Ya Rasa Mashawarta Na Kirki Yayi Hasara!!!



@ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @


QARSHEN BUHARI QASQANCI DA YIN NADAMA 


من أقوال الإمام علي عليه السلام:


Imam Ali (A. S) na cewa; 


👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼


 " شاور ذوي العقول تأمن الزّلل والندم ."


              FASSARA 

           -------------------


" KU RIQA SHAWARTAR MA'ABOTA HANKALI (cikin al'amranku) SAI KU AMINTU DAGA QASQANCI DA YIN NADAMA. "


Sai dai mafi yawan shugabanni ba masu hankali bane, wannan dalili yasa ba su da mashawarta masu hankali. 


Ba ma su kadai ba, duk mutumin da bai san wadanda zai riqa shawari dasu ba, ba zai taba rabuwa da qasqanci da yin nadama ba. 


Lokaci kawai ake jira, amma qarshensu shine qasqanci da yin nadamar da ba za ta amfane su ba. 


Daga wakilanmu na Bauchi zone. 


Tare da Ado Isah Guda. 


08137925034-08126385470


19th Sep, 2020/ 2nd Safar, 1442.

DOMIN CIGABA DA SAMUN LABARANMU KU BIYO A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA 

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Maasuma.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/MaasumahNews/

DOMIN BAMU SHAWARA KO AIKO MANA DA LABARI KUYI MAGANA TA ADRESHIN

@EMAIL: maasumalabari@gmail.com

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post