@ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @
INA MATSAYIN WANDA YA ZUBAR DA JININ 'DAN'UWANSA KUMA ?
Wasu mutane basu san haqqin cutar da dan'uwansu ba ko da kuwa ta hanyar tsoratarwa ne ballantana zubar da jininsa.
Duk wanda ya zubar da jinin dan'uwansa tsinanne ne bisa harshe Mala'iku, saboda haka muke cewa da yawa shugabanni tsinannu ne, musamman ma shugaba Buhari da Nasirun Kaduna.
Yazo cikin littafin (JAAMI'USS-SAHEEH) inda Annabi (S. A. W. W) ke cewa;
" من أشار على أخيه بحديدة لعنته الملائكة ."
" DUK WANDA YA NUNA 'DAN'UWANSA DA QARFE (da nufin cutarwa) MALA'IKU SUN LA'ANCE SHI ."
قال أبو عيسى وفي الباب عن أبي بكر وعائشة وجابر وهذا حديث حسن صحيح غريب من هذا الوجه يستغرب من حديث خالد الحذاء ورواه أيوب عن محمد بن سيرين عن أبي هريرة نحوه ولم يرفعه وزاد فيه وإن كان أخاه لأبيه وأمه
To, me yasa ba za muce Buhari tsinanne bane tunda yana zubar da jinane ?
Daga wakilanmu na Bauchi zone.
Tare da Ado Isah Guda.
08126385470
29th Sep, 2020/ 12th Safar, 1442.
DOMIN CIGABA DA SAMUN LABARANMU KU BIYO A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Maasuma.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/MaasumahNews/
DOMIN BAMU SHAWARA KO AIKO MANA DA LABARI KUYI MAGANA TA ADRESHIN
@EMAIL: maasumalabari@gmail.com