Tsuntsun Da Akafi Tsana A Duniya {Mujiya} Ashe 'Dan Shi'a Ne ! Danna Rubutun Nan Kaji Yadda Abun Yakasan ce.

 


 Dama wlh Na Dade Ina Mamaki tayaya wannan tsuntsun me Kyau Haka za'a tsaneshi? Bayan gasu Ungulu Nan?

Ashe 'Dan Shia ne shi ko'a cikin tsuntsaye,

A duk tsuntsayen duniya, Ba tsuntsuwa mai tsantsar Wila'a ga Ahlul-Baiti (As) kamar Mujiya, ba tsuntsuwar da Ahlul-Baiti ke so sama da Mujiya.

Kafin Waki'ar Karbala Mujiya tana yawo da rana kamar sauran tsuntsaye, amma tun ranar da aka kashe Imam Hussain (As) a Karbala da rana tsaka, ta boye kanta tana ta kuka!

Ta sha alwashin ba za ta taɓa kiwo da rana ba saboda nuna fushinta ga abin da aka yi wa Imam Hussain (As) da rana tsaka!!

Saboda wannan soyayya da take wa Ahlul-Baiti, Banu Umayyah suka rinƙa ruwaito hadisan karya a kanta, suka bata ta suka muzanta ta, suka nuna ita muguwa ce, sharri ce, bala'i ce!!

Har suka kirkiro addu'o'in neman tsari gare ta yayin da mutum ya ganta ko ya ji kukanta da daddare.

Alhali kukan nata ma Sallama ta ke yi ga Imam Hussain (As).




SOURCE:- Shafin Jikan hajiya Rabi

DOMIN CIGABA DA SAMUN LABARANMU KU BIYO A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA 

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Maasuma.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/MaasumahNews/

DOMIN BAMU SHAWARA KO AIKO MANA DA LABARI KUYI MAGANA TA ADRESHIN

@EMAIL: maasumalabari@gmail.com




2 Comments


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

  1. masha allah haqiqa naji Dadin da wannan rubutun dafatan Allah ya qara basira

    ReplyDelete
Previous Post Next Post