@ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @
SHI YAFI KOWA YAWAN SUJADAH DA CIYARWA A WANNAN QASA
Qoqarin mutum ke sa ya sami babban matsayi wajen Allah (T), wannan dalili yasa Ibrahim (A. S) ya zama badaɗin Allah.
A wannan nahiya tamu za muga babu wanda ya siffantu da Ibrahim (A. S) a wannan nahiya tamu fiye da mai sunansa Ibrahim Zakzaky (H).
Ku biyo ni cikin wadannan riwayoyi
ع، علل الشرائع السِّنَانِيُّ عَنِ الْأَسَدِيِّ عَنْ سَهْلٍ عَنْ عَبْدِ الْعَظِيمِ الْحَسَنِيِّ قَالَ سَمِعْتُ عَلِيَّ بْنَ مُحَمَّدٍ الْعَسْكَرِيَّ ع يَقُولُ
Aliyu Bn Muhammad Al-Askari (A. S) yana cewa ;
إِنَّمَا اتَّخَذَ اللَّهُ عَزَّ وَ جَلَّ إِبْرَاهِيمَ خَلِيلًا لِكَثْرَةِ صَلَوَاتِهِ عَلَى مُحَمَّدٍ وَ أَهْلِ بَيْتِهِ صَلَوَاتُ اللَّهِ عَلَيْهِ وَ آلِهِ[15].
" ABIN SANI ALLAH MAI GIRMA DA 'DAUKAKA YA RIQI IBRAHIM KHALILI NE SABODA YAWAN SALATINSA GA MUHAMMAD DA IYALAN GIDANSA (A. S).
10- ع، علل الشرائع مُحَمَّدُ بْنُ عَمْرِو بْنِ عَلِيٍّ الْبَصْرِيُّ عَنْ مُحَمَّدِ بْنِ إِبْرَاهِيمَ بْنِ خَارِجٍ الْأَصَمِّ عَنْ مُحَمَّدِ بْنِ عَبْدِ اللَّهِ بْنِ الْجُنَيْدِ عَنْ عَمْرِو بْنِ سَعِيدٍ عَنْ عَلِيِّ بْنِ زَاهِرٍ عَنْ جَرِيرٍ عَنِ الْأَعْمَشِ عَنْ عَطِيَّةَ عَنْ جَابِرٍ الْأَنْصَارِيِّ قَالَ سَمِعْتُ رَسُولَ اللَّهِ ص يَقُولُ
Jabir Al-Ansari yace, naji Manzon Allah (S. A. W. W) yana cewa;
مَا اتَّخَذَ اللَّهُ إِبْرَاهِيمَ خَلِيلًا إِلَّا لِإِطْعَامِهِ الطَّعَامَ وَ صَلَاتِهِ بِاللَّيْلِ وَ النَّاسُ نِيَامٌ[16].
" ALLAH BAI RIQI IBRAHIMA KHALILI (badaɗi) BA SAI DON YAWAN CIYAR DA ABINCINSA DA KUMA SALLAR DARENSA YAYIN DA MUTANE KE BACCIN SU ."
Abin mamaki, duk irin halin da Sayyid (H) ke ciki amma bai fasa sallar dare ba, kuma bai bar ciyar da mabuqata ba, musamman a watan Ramadan.
_____________________
(1) علل الشرائع: 23. العيون: 231. م.
(2) أمالي الشيخ: 216. م.
(3) علل الشرائع: 23. راجع الخبر الآتي تحت رقم 51.
(4) علل الشرائع: 23. راجع الخبر الآتي تحت رقم 51.
(5) علل الشرائع: 23. راجع الخبر الآتي تحت رقم 51.
(6) علل الشرائع: 23. راجع الخبر الآتي تحت رقم 51.
بحار الأنوار (ط - بيروت)، ج12، ص: 5
Daga wakilanmu na Bauchi zone.
Tare da Ado Isah Guda.
08137925034
24th Sep 2020/ 7th Muharram, 1442.
DOMIN CIGABA DA SAMUN LABARANMU KU BIYO A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Maasuma.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/MaasumahNews/
DOMIN BAMU SHAWARA KO AIKO MANA DA LABARI KUYI MAGANA TA ADRESHIN
@EMAIL: maasumalabari@gmail.com