Sauke Sabuwar Wakar Yusuf S.Yaki Mai Suna Habibi

Shaharren Mawaki Yusuf S Yaki ya Ragando Muku Sabuwar Waka ta Yabon Manzon Allah Mai Suna Habibi

*Sunan Waka* Ya Habibi Manzon Allah

Kafin Ku sauke Wakar ga Ta6a Ka kashe daga Baitin farko..

            Baiti


Bismillah sarki Sarki Allah Ubangiji kai nika rokawa,

Sarkin da in ya yarjema lamurranka ba mai batawa,

Na durkusa sarki Allah Yusuf kasani nay dacewaa,

Cire Mani kyashi ko zamba ko munafurci ko Gaba.

↓↓↓↓↓


Domin Bukatar a Saka Maku Naka/Ki Wakokin ko Wa'azoji ko Wasu Muhimman Abubuwa, Hanzarta yimana magana Ta Whatsapp a Wannan number 08149993999 Yanzu 


@Mas'udu Dan Masani Shinkafi 08149993999

DOMIN CIGABA DA SAMUN LABARANMU KU BIYO A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA 

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Maasuma.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/MaasumahNews/

DOMIN BAMU SHAWARA KO AIKO MANA DA LABARI KUYI MAGANA TA ADRESHIN


Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post