IDAN BAKU MANTA BA:- Shafin Nan Naku Kuma Mai kokarin Ganin Harkar Isar Da Sako ta Fannin Waka ya Inganta Wato Shafin Ma'asumah Nigeria News Update Ya Fito Muku da FILIN MAWAKA a Baya, Wanda Yasan Samu Tsaikon Tsayawa Dalilin Mai Jagorantar Wannan Fili y m SALISU MAZAJE Karo Karatu, To insha Allah Zaici gaba Yanzu...
→→→
WANI ABUN FARIN CIKI DAYASA MUKE NEMAN KU SHI NE:-
Shafin Yana Sanar Daku Cewa Daga Yau Duk wani Mawaki Na Harkar Islamiyyah ya Rera Wakar Sa Kafin Ya Sake ta To Yafara Turo Mana Domin Sakata a Wannan Shafin Mai Albarka Zamu yadata A dukkan Sassa Na Duniya Cikin Iyawar Allah , Kuma ta shiga Inda akeso da Izinin Allah,
MUHIMMANCI BAMU WAKAR KAFIN A YADATA TA SHI NE:-
A Wuni Muna Karancin Karantawa a Shafinmu Muna Samun Maziyarta 7000 zuwa Dubu 10000 Kuma Sunfito daga Sassa Mabanbanta Kuma mafi yawansu ba 'Yan uwa bane , Kunga idan akasaka Zamu yadane Acikin kankanin lokaci Tabi Duniya WHATSAPP, FACEBOOK TWEETER, ISTAGRAM, YOUTUBE, WHATSAPP, SKYPE WAPSITE, Dss su Cikin kankanin lokaci,
Kuma Bamu Waka yanada Muhimmanci Domin Wakar Nanan ajiye daga Shekara Da kabamu ita har Zuwa Shakara 200 Nan gaba Kuma Maziyarta na Shigowa Suna Daukar Waka Kuma tana amfani, Kuma tananan ajiye batare da Wakarka Ta 6ata ba, Kuma a duk yini Za'a Riga dauka, Kuma Masoyan ka Zasu Ringa Sanin inda za'ariga Samun Wakokin ka batare da Ansha wahala ba.
YADDA ZAKU TURO MANA DA WAKAR SHI NE :-
Zaku Turo Mana Wakar ta Hanyar Wannan Number 08149993999 a Dandalin Sada Zumunta na WhatsApp, Sannan Zaku Turo da
Sunan Mai Wakar:-
Sunan Wakar:-
Photon Mai Wakar:-
Number wayar Mai Wakar:-
Da Muhimman baitoci Biyu Masu gamsarwa a Rubuce Acikin Wakar....
KARKU MANTA DA:- A Bamu Wakar kafin A yadata A WhatsApp , Kuma Za'a Turo da Wakar ne ta Wannan number 08149993999 a WhatsApp...
Mungode da Wannan Ziyarar