@ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @
من أقوال الإمام علي عليه السلام:
Ba za ka taba jin irin wadannan zantuka ba matuqar ba kayi riqo da Iyalan Annabi (S. A. W. W) ba, duk wanda ya riqe su zai rabauta matuqar yana koyi da ayyukansu da zantukansu (A. S).
Cikin khudubarsa yana cewa;
" أيها الناس اعلموا أن كمال الدين طلب العلم والعمل به، ألا وإن طلب العلم أوجب عليكم من طلب المال، إن المال مقسوم مضمون لكم قد قسمه عادل بينكم وضمنه وسيقى لكم والعلم مخزون عند أهله قد أمرتم بطلبه من أهله فاطلبوه. "
FASSARA
------------------
" YAA KU MUTANE KU SANI, LALLE CIKAR ADDINI SHINE NEMAN ILIMI DA KUMA AIKI DA SHI .
KU SAURARA ! LALLE NEMAN ILIMI YA FI ZAMA WAJIBI (a kanku) FIYE DA NEMAN DUKIYA. ITA DUKIYA ABIN RARRABAWA CE KUMA ABIN LAMUNCEWA CE GARE KU WACCE MAI ADALCI (Allah) YA RABATA A TSAKANINKU KUMA YA LAMUNTAR DA ITA, DA SANNU ZA TA SAME KU (gwargwadon yadda Allah ya raba ta gare ku).
SHI KUMA ILIMI ABIN TASKAKEWA NE WAJEN MAI SHI (babu mai iya sacewa ko qwatarsa).
HAQIQA AN UMARCE KU DA NEMANSA DAGA MASU SHI, (saboda haka) KU NEME SHI ."
Daga wakilanmu na Bauchi zone.
Tare da Ado Isah Guda.
08137925034-08126385470
18th Sep, 2020/ 1st Safar, 1442.
DOMIN CIGABA DA SAMUN LABARANMU KU BIYO A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Maasuma.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/MaasumahNews/