MAI SUNA
FATAL ARROGANCE DE MOVIE
MJ.Matashi Journalist
Wallahi Tallahi duk wani makircinku dakuke Shirin kullawa muna sane Dashi kuma bazaku taba nasaraba domin maulana Sayyid Zakzaky bai koyar damu hakaba kuma bazaku sakamu muzama hakaba.
Alhamdullah dakuka bayyana Mana fuskokin damuka sani domin shirya mummmanan film dakuke so kuyi Dan kubata wannan Kira na sayyid Zakzaky a wannan duniya.
Yadda Allah yasaba rusaku haka zai cigaba da rusaku, kunsa hauka zakuyi hauka gashi Allah yafahimtar damu cikin gaggawa, kwangilar dakuka amso mun fahimci inda kuka dosa kuma wallahi zamuyi iya abin dazamu iyayi wajan ganin bakuyi nasaraba, kuma Allah zai bamu gudummawa dari bisa dari
Yakubu Muhammad daya daga cikin jaruman wasan kwaikwayo a masana antar shirya film ta Nigeria to kasani wannan kwangila da kashi geta to kashiga watar kane kuma sai kayi Dana sani Domin saikazama mabaraci akan hanya
Bazamu cemuku kada kufasaba kuyi duk abin dakuke ganin shine matsayarku amma wallahi Kusani bazaku samu canjaba daga koyarwar da sayyid Zakzaky yayi manaba
Sannan ina kira ga Yan Uwa damutashi tsaye wajan barranta kanmu daga wannan manakisa da suke Shirin kullawa
DOMIN CIGABA DA SAMUN LABARANMU KU BIYO A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA
@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Maasuma.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/MaasumahNews/
DOMIN BAMU SHAWARA KO AIKO MANA DA LABARI KUYI MAGANA TA ADRESHIN
@EMAIL: maasumalabari@gmail.com
@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Maasuma.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/MaasumahNews/
DOMIN BAMU SHAWARA KO AIKO MANA DA LABARI KUYI MAGANA TA ADRESHIN
@EMAIL: maasumalabari@gmail.com