Mawakan Annabi (s)... Kudaina Yabo !!! Wata Sabuwar Wa'ka Da Yakamata Duk Wani Mawakin Manzon Allah Yajita Kuma Ya sauketa Yanzun Nan !!!!

Wannan Wani Shaharren Mawaki ne Dan Kano Yayi Wannan Wakar Zuwa Ga Mawakan Annabi (s) Saboda Tunatar dasu da Kuma Fadakar Dasu Akan kima da Martabar ta Annabi (S) akan Ta6ashi da Akayi Sukayi Shiru Da Bakinan su, Mai Suna Sidi Uzairu Badamasi 

Sauke Wakar Gatanan Akasa Yanzu 


DOWNLORD HERE

Domin Bukatar a Saka Maku Naka/Ki Wakokin ko Wa'azoji ko Wasu Muhimman Abubuwa, Hanzarta yimana magana Ta Whatsapp a Wannan number 08149993999 Yanzu 


@Mas'udu Dan Masani Shinkafi 08149993999

DOMIN CIGABA DA SAMUN LABARANMU KU BIYO A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA 

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Maasuma.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/MaasumahNews/

DOMIN BAMU SHAWARA KO AIKO MANA DA LABARI KUYI MAGANA TA ADRESHIN




Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post