Masu Kare Martabar Sahabbai Sun Farma Masu Kare Martabar Annabi A Sokoto A Jiya


_Bin Salihu Garu

Ina Zaune Sakon Gangamin  Alla Wadai da Cikin Zarafin Manzo Allah ( S) da Wata Jarida Tayi a Kasar Farance Yazo Min Wanda Almajiran Sheikh Ibraheem Zakzaky na Garin Sakkwato Suka Shirya Yau Talata 08/09/2020 A Cikin  Barnin Shehu (Sakkwato) Naji Dadi Nayi Mai Mafatam Alheri da Sanya Albarka da Fatan Wanda Sukayi Domin sa Ya Karba ( S a w w)

Amman Abin Makaki Sai Naji Ance Wai Gwamnati Jahar Sakkwato ta Kama Masu Zanga_zangar Allah Wadai Dacin Zarfin  Annabi Abinda Masu Saka Ido a Zantukan Mutane Suke Cewa Shine, Shin Bawai ba Ance Wannan Gwamnati Tana Kare Martabar Sahabbai Bane, Shin Idan Dagaske ne Miye Nata na Kama Masu Kare Martabar Ubangida Kuma Annabin Sahabbai

Masu Hankali Sunyi Dogon Nazari Cewa Sun Gano Ba Wasu Sahabbai da Gwamnati Take Karewa Kawai dai Suna Labewa ga Sahabbai ne Domin Biyan Bukatar su, Domin ba Yadda Za'ayi Mai Kare Sahabbai ya Yaki Mai Kare Annabin Sahabbai..

DOMIN CIGABA DA SAMUN LABARANMU KU BIYO A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA 

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Maasuma.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/MaasumahNews/

DOMIN BAMU SHAWARA KO AIKO MANA DA LABARI KUYI MAGANA TA ADRESHIN

@EMAIL: maasumalabari@gmail.com

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post