BABUL ILMI*
An zo da wasu mutane su biyar wajen ```Umar bin khaddab``` an Kama su sunyi zina da wata mace. Sai yayi umarni da ayi masu haddi na zina ko wannen su . A lokacin Imam Ali (as) yana nan sai yace ya ```UMAR``` wannan bashi bane hukunchin su ba . Sai ```UMAR``` yace to yi masu hukunchi Sai imam Ali (as) yasan ya aka fille wa na daya kai Na biyu kuma aka jefe shi har ya mutu, Na ukku akai masa bulala Dari Na hudu akai masa bulala hamsin Na biyar kuma yasan ya aka sake shi.
Sai mutane suka gigita umar yayi mamaki kwarai har yace Ya abul Hassan mutum biyar acikin laifi daya Amman anyi musu hukunchi biyar daban daban Kuma babu daya hukunchi sa DA yayi Kama DA daya.
_Sai imam ALI (AS) YACE ::_
```hukunchin Na farko wato kafirin amana ne yaci amana yayi zina DA musulma.Saboda haka hukunchin sa shine takobi.Amman na biyu mutum ne mai aure da matar sa lafiya lau saboda haka hukunchin sa shine jefewa har sai ya mutu. Na ukku mutum NE Mara aure saboda haka hukunchin sa shine bulala Dari .Na hudun kuwa bawa ne , saboda haka idan bawa yayi laifi Ana yi masa hukunchi ne da rabin abin DA akewa DA saboda haka hukunchin sa shine bulala Dari Rabin bulala hamsin Rabin bulala Dari.Shi kuma na biyar mutum ne marar hankali ne wato marar lafiya ne Na addinin (Majnuni) ne saboda haka babu hukunchi ga mai tabin hankali akan abin daya aikata Na rashin aikin hankali DA tunani.....```