Gagarumar Muzaharar Allah Wadai da Cin Zarafin Manzon Allah (s) Ce Ke Gudana A Yanzu Haka A Garin Shinkafi Ta Jihar Zamfara


'Yan Uwa Almajian Sayeed Zakzaky (h) Sun Fito Mazan su da Matan su A Yanzu Haka A Garin Shinkafi ta Jihar Zamfara Domin Yin Allah Wadai akan cin mutuncin da Kasar Faransa ta yiwa Shugaban Halitta Muhammad bn Abdullahi (S).

Idan Kadubi  fita cikFuskokin Cike Suke da alhini da damuwa akan cin zarafin Manzon Allah, Kuma Sunfito Ne Domin  kare martabar Manzon Allah (S)  Koda Kuwa Za'a Kashesu Duka Inji Wani Dake Cikin Masu Muzaharar.

Muzaharar lumanar na gudane ne domin nuna damuwa da alhini Da Cin Zarafin Da Kasar Faransa Takeyiwa Manzon Allah (s)




Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post