Assiri Ya Tonu, Fassarar Wani Rubutu Akan Shirin Firm Din 6atanci Da ake Shiryawa Akan Shi'a Da 'Yan Shi'a!!!


*Ba Sakarai Bane Sakarai Face Wanda Ya Yarda Da Sakarcin Sakarai*


Daga Wakilinmu Ammar Sabo

@AhmmarSabo
10092020

_Babu ra'ayi na a ciki face zakulo da kuma ruwaito abinda suka fada_

Fatal Arrogance shine sunan littafin da aka wallafa a baban birnin tarayya Abuja ranar 20 ga watan Fabrairu a shekarar 2020 wanda aka Gwamnan Benue Samuel Ortum a matsayin Baban bako mai jawabi da ya sami wakilcin Baban mai bada shawara akan zaman lafiya da mu'amala da kungiyoyi, Hon Baba Acka.


Mawalaffin Littafin Terrence Kuanum yayi tuka da warwara akan IMN a Nigeria a cikin littafin.


A hankoron su na ganin sun bayyana kudurin El-Zakzaky ne ya saka suke kokarin maida littafin akan foto mai motsi, kasantuwar sauran kabilun Nijeriya nata kai gwauro-da-nushi gurin sanin waye da kuma manufofin El-Zakzaky.


Sananne kuma zakaran masu bada umarni ne ya bada umarni Kingsley Orji wanda ya lashe kyautar mafi zama kwararwen mai bada umarni a nahiyar Africa.

Nolly TV da kuma Netflix ne suka dauki nauyin bugawa da tsarawa.


Daya tamkar da goma ake wa Pete Edochie shahararen dan wasan Nollywood ne ya fito a matsayin Sheik.



Sai wata matashiyar yar wasa a shafin zumunta na Insta wato Destiny Etiko ce ta fito a matsayin bazawara mai nemawa mijin ta yanci.


Kamar yadda mai bada umarnin ya wallafa yan wasa da kuma masu hannu da shuni a shafin shi na sada zumunta @Anosike Kingsley Orji;

Finally thehit is on # Themovie
(FATAL ARROGANCE) Produced and Directed by Thehitmaster for @unbeatablenollytv @naijaonnetflix @netflixfilm Staring
@peteedochie
@destinyetikoofficial
@yakubmohammed_
@chiomachijiokeanosike
@officialchibuikemdarlington
@stephnoraboniface
@meritempire
@real_rufaida _arewa24
@yourvillage_people124
@official_okemmiri_aguleri
@unusual_drama_doll
Etc....
Assistant Director @sunshhino
Pm1 @baronhandsome1
Pm2 @chimezie_ogugua
Dop1 @jachikeokpala
Dop2 @movementproduction30
Script Supervisor @official_geraldemeka
Costumes Designer...@obasingozi33
Costume manager @james_bessidone
Set designer @seleosele
Makeup @officialogoopatrick
StillPhoto @emeka_collins
Gaffer @princebennwabuisi
PA1 @friday PA2 @solomon PA @john223

Kalli bidiyon gayanan Akasa

2 Comments


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

  1. Shawarata zuwa ga mabiya mazhabar Shia shine; yadda kuke da qwararru a bangarori daba-daban na ilimi lallai ku tabbatar da cewa kun yi iya qoqarin ku wajan qirqirar wani film din da zai qaryata wannan makircin da suke qoqarin kitsawa wannan itace shawarata.

    ReplyDelete
Previous Post Next Post