An Bada Belin Wasu Ba'adin Yan Uwa Almajiran Sheikh Zakzaky Da aka Kama a Safiyar Yau Litinin 21 Ga Watan Tara, 2020


 

Daga Alhuseiyn M Naseer


A yau ne Ranar Litinin 21/9/2020 Aka bada belin yan uwa su hudu (4) ga sunayen su kamar haka


1.Malam Sani na Matawale Wakilin yan na Garin yauri

2.Dr. Ibrahim Aminu

3.Bashar Abubakar 

4.Aliyu Bagudo


Wanda suka kwashe shekara (1) suna tsare batare da Laifin komai ba bisa zaluncin Sarkin Yauri Dr.Zayyanu Abdullahi


Yau Allah ya kwato muna su muna taya murna Da fatan Allah ya kwato muna Jagoran Ku Malam Ibrahim Zakzaky(H) Da Sauran yan Uwa a ko'ina


Za'a iya ganin photos yan Uwa tareda Lauyan su Alex da sauran yan Uwa na Garin Birnin Harda Malam Umar Bello Wakilin yan uwa na Garin Birnin kebbi 


Gs Wasu Hotuna 👇👇





Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post