Manyan Abubuwan da suka kamaci 'Yan uwa a halin yanzu. Inji_Ammar Umar Faruk



_Vehemence State._
By Ammar Umar Faruk
07061547160.

An wayi gari da wani sabon qullalliyar makirci da Gwamnatin Nigeria keyi ga Harka islamiyya tare da shugaban ta wanda yake tsare ba bisa qa'ida ba tun watan Disambar 2015.
Wannan makirci shine shirya wasan kwaikwayo (wato film) ta kafar shahararriyar kamfanin fim din nan dake kudancin Nigeria wato Nollywood.
Yayin da wasu gajerun videos da photuna sukayi leaking ta kafar sada zumuntar daya daga cikin wanda suka taka rawar gani a cikin wannan fim din.
Duba da yadda al-amarin yayi wani iri, ta fuskanin da muka lura wannan fim din na dauke da sunan wani littafi da aka wallafa shi a watan fabrairu shekarar 2020 domin bata Harka Islamiyya da jagoran ta Ibrahim El-zakzaky(H) wato 'Fatal Arrogance' wanda bai samu karbuwa ba tun ranar da aka buga shi kawo yau. Wannan ba komai bane face shirin bata Harka Islamiyya a idon duniya ta hanyar nuna shi a photo mai magana tunda sun ga cewa ta rubutun littafin bai karbu ba. Suna shirin nuna wannan fim din batanci ga Harka Islamiyya ne wa duniya ta kafofin daban-daban harda wannan shahararriyar kafar ta 'Netflix' da kuma harshe mafi karbuwa a duniya wato harshen turanci, wanda nayi imani abin da aka gani a wannan fim din shi za ayi hukunci da shi wa harkar musulunci.
Babu makawa wannan fim din ya samu goyon bayan gwamnati dari-bisa-dari.

Amma shin menene abin yi a halin yanzu?
Duba da abin da na gani.. na fantsama bincike da kafofin sadarwa daban-daban in da nabi 'Handles' na masu hannu da shuni a cikin wannan fim na batanci wanda na lura cewa lallai wannan fim din yayi nisa, yawancin jarumai da sukayi fim din su sanya photo ko video da ya kunshi wannan fim na batanci wanda mu bamu gani ba saboda yawancin su mazauna kudu neh, sannan comment comment da suke samu, na karfafa gwiwa neh domin su kan su masu comment din ba su san akan menene kuma waye waye wannan fim din ya kunsa ba.
Ina kira ga 'yan uwa da su garzaya kafar sada zumunta ta Instagram su ziyarci sunayen da zan da zan kawo su a kasa, sannan su duba posting mafi kusa kusa da masu rike da wannan handles din, sannan suyi comment da maganganun nazari da fahimtar da jama'an da suke cikin duhu ga almarin nan, sannan ayi reporting din wannan handles din a matsayin 'rashin girmama addini' watakila masu rike da ita kanta kafar sada zumuntar su rufe wannan shafin da suke dauke wadannan photuna. Wannan shima wani nau'i neh na protest. Muyi amfani da ilimin mu domin cin ma manufar mu.
Ga handles kamar haka:
@unbeatablenollytv @naijaonnetflix @netflixfilm Staring
@peteedochie
@destinyetikoofficial
@yakubmohammed_
@chiomachijiokeanosike
@officialchibuikemdarlington
@stephnoraboniface
@meritempire
@real_rufaida _arewa24
@yourvillage_people124
@official_okemmiri_aguleri
@unusual_drama_doll
Etc....
Assistant Director @sunshhino
Pm1 @baronhandsome1
Pm2 @chimezie_ogugua
Dop1 @jachikeokpala
Dop2 @movementproduction30
Script Supervisor @official_geraldemeka
Costumes Designer...@obasingozi33
Costume manager @james_bessidone
Set designer @seleosele
Makeup @officialogoopatrick
StillPhoto @emeka_collins
Gaffer @princebennwabuisi
PA1 @friday PA2 @solomon PA @john223

#Allah ya kara sabati da juriya.

DOMIN CIGABA DA SAMUN LABARANMU KU BIYO A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA 

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Maasuma.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/MaasumahNews/

DOMIN BAMU SHAWARA KO AIKO MANA DA LABARI KUYI MAGANA TA ADRESHIN

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post