'Yan Uwantaka Da Daidaito Tsakanin Muminai
(ABNA24.com) Manzon Allah (SAW) ya ce: "Muminai 'yan uwan juna ne, jininsu abu daya ne, kuma a gaban makiya a dunkule suke." Kafi (bugun - Darul Hadith) mujalladi na 2, shafi: 338
SOURCE: ABNA24.COM
DOMIN CIGABA DA SAMUN LABARANMU KU BIYO A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA
@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Maasuma.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/MaasumahNews/
DOMIN BAMU SHAWARA KO AIKO MANA DA LABARI KUYI MAGANA TA ADRESHIN
@EMAIL: maasumalabari@gmail.com