Shi muslimci addini ne wanda ya qunshi,
zaman lafiya,
•wayewa,
•'yanci,
•sanin mutunci,
•kiyaye doka,
•da kuma sanin haqqoqin mata.
Idan ka karanci halayyar wasu 'yan shi'ah sai ka riqa ganinsu abin tausayi, Alhali kaine abun Tausayi Domin Mu addine Muke Kuma ibadah Muke.
YAA ALLAH KADA KA CANZA MU ZUWA BATA BAYAN SHIRIYAR DA KAYI MANA.
Tags:
Muhimman zantuka