Wai Shin Talakka Ba Mutun Bane A Najeriya!!?


Daga Barrister Nuraddeen Isma'eel

Allah Sarki Talaka Bawan Allah!! Wai Najeriya Babu Shuwagabanni Ne ? Koshi Talaka Ba Mutum Bane ? Ko "Ya"yansu Sune Kawai "Ya"ya ?

A Nan Wani Asibiti Ne, Wanda Yake Garin Zuru, Da'ake Kwantarwa, Asibitin Da Tayi "Kaurin Suna Wurin Rashin Kayan Aiki Masu Nagarta, Kudubi Yanda Ake Amfani Da Sandar Icce Idan Za'a'karama Mutum Ruwa, Bisa Akasin Yanda Akegani A Sauran Asibitoci, Allah Kasa Talakan Najeriya Yagane, Dasu Da "Ya'yansu Suna "Kasar Turawa Ana Dubasu, Amma Kai Ko Oho, WAISHIN INANE MAFITA A "KASAR NAN???
DOMIN CIGABA DA SAMUN LABARANMU KU BIYO A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA 

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Maasuma.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/MaasumahNews/

DOMIN BAMU SHAWARA KO AIKO MANA DA LABARI KUYI MAGANA TA ADRESHIN

@EMAIL: maasumalabari@gmail.com

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post