Wahada: Yan Uwa Almajiran Sheikh Zakzaky Na Garin kaduna Sun Kai Ziyara Masallacin Sultan Bello



@MA'ASUMAH NIGERIA NEWS UPDATE @
Daga: Ammar Ummar Ajjalallah

Y'an Uwa Musulmai Almjiran Sheikh Zakzaky (H) Na Kaduna, Sun Kai ziyarar murnar sallah Idil Adha a Masallacin Sultan Bello Dake Kaduna. Chief imam na Masallacin ya tarbesu, antattauna, ya kuma ba y'an uwa wasu Shawarwari. Janibin 'yan uwan sun bada kyautar turare ga Masallacin. Sheikh Aliyu Turmidhi Ya Jagoranci Ziyarar da ta gudana a Jiya Lahadi 2th July, 2020......

Allah ya hadakan Al'ummar musulmai baki daya. Ya kyautata kusancin mu.

— M. N. N. U.
3th July, 2020

Ga wasu Hotuna da Muka Dauko👇👇





DOMIN CIGABA DA SAMUN LABARANMU KU BIYO A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA 

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Maasuma.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/MaasumahNews/

DOMIN BAMU SHAWARA KO AIKO MANA DA LABARI KUYI MAGANA TA ADRESHIN

@EMAIL: maasumalabari@gmail.com

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post