Manzon Allah (S.A.W.W) yayi magana a kanku wajen tsayuwa da dakewa kan wannan addini nasa, yadda yayi bayani cewa komai cutarwar da za ayi muku ba za ku canza ba har al'amarinsa ya tabbata.
*
Bukhari ya riwaito cewa; Humaidiyyu ya bamu labari, Walid ya bamu labari yace; Ibn Jabir ya bamu labari yace, Umairu Bn Hani'a ya bamu labari cewa yaji Mu'awiyyah yana cewa; Naji Annabi (S.A.W.W) yana cewa;
*
" WATA AL'UMMA DAGA AL'UMMATA BA ZA TA GUSHE BA TANA TSAYE KAN AL'AMARIN ALLAH, BA ZA SU CUTU DAGA WANDA YA CUTAR DA SU BA, HAKA MA WANDA YA SABA MUSU (ba zai cutar dasu ba) HAR AL'AMARIN ALLAH (na tabbatan addininsa) YA ZO MUSU SUNA NAN QYAM AKAN HAKA ."
(Bukhari, H:3641)
*
Idan muka kalli wannan Hadisi qarara yana magana a kanku ne, domin ku akewa nau'in cutarwa kala-kala amma ba ku canza ba.
*
MANZON ALLAH YAYI GASKIYA !
DOMIN CIGABA DA SAMUN LABARANMU KU BIYO A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA
@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Maasuma.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/MaasumahNews/
DOMIN BAMU SHAWARA KO AIKO MANA DA LABARI KUYI MAGANA TA ADRESHIN
@EMAIL: maasumalabari@gmail.com
@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Maasuma.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/MaasumahNews/
DOMIN BAMU SHAWARA KO AIKO MANA DA LABARI KUYI MAGANA TA ADRESHIN
@EMAIL: maasumalabari@gmail.com
Tags:
Makaranta