Tunjiya mutane da dama keturo min da sakonni wasu kuma ke tambayata har akasuwa wai me akenufi da GHADEER NE?
Dan sunji yan uwa sai maganar akeyi.
Itadai kalmar ghadeer abun da ake nufi shine tabki. Ko rafi. Ko kuma gulbi. wato wajan dake tara ruwa.
Khum.
Kuma isimu makanne.
Wato sunan wajanne
Inda yakasance maraba dazatakai mutum zuwa madina ko sham, dakuma sauran garuruwa
Wato in anbaro makka,
To awannan wajan ne manzo.s.
Yayi hudubarsa ta karshe bayan hajjin bankwana,
Anan ne Allah ya umarce shi da yatabbatarwa da mutane gawanda za'abi abayansa,
Anan ne annabi yace yabar mana nauyi guda biyu in anyi riko dasu baza abataba har abada,
Nafarkonsu
Shine Alkur'ani,
Nabiyu
Kuma sune Ahalul baiti.
Awajan yadaga hanun
IMAM ALI YACE DUK WANDA NAKE SHUGABANSA NE, ALI DAN ABU DALIB NE SHUGABANSA ABAYANA.
Toshine muke tunawa da ranar
Ranar ghadeer kum,
Wato ranar da akabawa imam Ali imamanci bayan ma'aiki
Ghadeer kum.
Wato RAFIN KUM,
Aluga kenan,
Komuce yaumul ghadeer.
Ranar ghadeer
Atakaice kenan
Tags:
Tunatarwa