Shawara Zuwa ga 'Yan Shi'a – Daga Dr Ali Shari'aty


Kafin ku canza tuta, kafin ku saka bakin Kaya a jiki, kafin kuyi hidima a maukibin Imam Hasain, ku canza zukatan ku da conscience din ku maras kyau, ku canza mugunta - wacce take shukakiya a cikin zukatan ku- da ta'assubancin da yake gudana a cikin jinin ku, da kiyayyar da kuke ma wane da wane- ba akan gaskiya ba-
Ku saka kayan dabi'u na Imam Hasain a tare da ku, ki saka rigar kunya irin ta Zainab, ku mallaki gwarzantaka irin ta Abul Fadl, ku dabi'antu kuma kuyi koyi, kuyi riko da Imam Hasain, ku kasance Husainawa  da duk abinda kuka mallaka, ko kar ku kasance, ku sani cewa: Imam Hasain wani  Sako ne na ruhi kafin ya kasance na jiki, kamar yanda Imam Hasain ya fito neman gyara a cikin Al'ummar kakan sa, kaman yanda ya fada, to kuma ku  fito dan gyaran kawukan ku, da manufofin ku, da kasashan ku, da Jagororin ku, ku kasance masu yanci, domin Imam Hasain shine babaan yantattu!

Dr Ali Shari'aty:


DOMIN CIGABA DA SAMUN LABARANMU KU BIYO A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA 

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Maasuma.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/MaasumahNews/

DOMIN BAMU SHAWARA KO AIKO MANA DA LABARI KUYI MAGANA TA ADRESHIN

@EMAIL: maasumalabari@gmail.com

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post