Yakar zalunci baya na nufin rashin tsoro bane, a'a yana nufin tsagwaron zama nagartacen dan'adam tare da son rayuwar 'yanci a bisa ta kaskanci. Haka magabata nagari suka aikata akasin hakan ga asararru.
Sanin kowa ne jinane sun zuba a shekarar da ta gabata da yanzu ma hakan da nake wannan jagwalgwalon ana can ana zubar da na wasu bayin Allahn. Shin abin tambaya; wannan aikin shine na karshe ko kuwa yanzu ne mafari?.
Zuciya ta na cike da bakin ciki da kunci a duk lokacin da naga halin ko in kula da hirar gidan biki ko ta teburin mai shayi da aka maida wannan mummunar ta'asar da ake mana musamman arewacin Nijeriya fiye da makasan wlh.
_Rahama da yalwar mafi jinkai talikai ta lullube ka a cikin wannan shekarar._
Sharrukkan ciki kuma Allah ya masanya su da akkhairi ya abokina mai girma.
Fatar baki bata aikata aiki wannan kuma aikin gabbai ne.
AhmmarSabo
DOMIN CIGABA DA SAMUN LABARANMU KU BIYO A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA
@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Maasuma.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/MaasumahNews/
DOMIN BAMU SHAWARA KO AIKO MANA DA LABARI KUYI MAGANA TA ADRESHIN
@EMAIL: maasumalabari@gmail.com
Tags:
Game damu