Imam Sadiq (A.S) yace; babana ya bani labari daga babansa (A.S) cewa;
.
" WANI MUTUM DAGA MUTANEN KUFA YA RUBUTA WASIQA ZUWA GA BABANA HUSSAINI BN ALIYU (A.S) CEWA; YAA SHUGABANA, BANI LABARIN ABINDA YAFI DUNIYA DA LAHIRA ALKHAIRI. SAI AMINCIN ALLAH YA TABBATA A GARE SHI YA RUBUTA;
" DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN QAI. BAYAN HAKA,LALLE DUK WANDA YA NEMI YARDAR ALLAH AKAN FUSHIN MUTANE,TO ALLAH ZAI ISAR MASA KAN AL'UMRAN MUTANE. KUMA DUK WANDA YA NEMI YARDAR MUTANE KAN FUSHIN ALLAH, TO SAI ALLAH YA BARSHI DA MUTANEN, AMINCI ".
.
( BIHARUL-ANWAR, J:71, SH:208 ).
.
Ashe dai neman yardar Allah ko da mutane za suqi ka shine imanin.
UHMM, IDAN KA ZABI FUSATA ALLAH DON KAWAI KA SAMU YARDAR MUTANE MEYE SUNANKA?
.
( Free Sayyid Zakzaky (H) without any condition or wills ) !!!
.
WE ALL READY TO SACRIFICE OUR LIVES AS HOW OUR BROTHERS DID. JUST FREE EL-ZAKZAKY !!!
DOMIN CIGABA DA SAMUN LABARANMU KU BIYO A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA
@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Maasuma.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/MaasumahNews/
DOMIN BAMU SHAWARA KO AIKO MANA DA LABARI KUYI MAGANA TA ADRESHIN
@EMAIL: maasumalabari@gmail.com
Tags:
Makaranta