Me Yasa Manzon Allah (S.A.W.W) Ya Kyale Sauran Ya Tura Imam Ali (A.S) Da Suratul Bara'a Ga Mutanen Makka??



Annabi (S) ya so aika na biyu da sako zuwa mutanen Makka Amma na biyun yayi wa kan sa uzuri

Yace; "Ya Manzon Allah ina tsoran Quraishawa."

Sayyid lbn Taoos (r.a) ya kawo:
"Yin la’akari da matsayin Ali (a.s.) sabanin masu kalubalantar shi da kuma yadda shi (a.s.) alhali shine yake yin sadaukarwa da sadaukar da kan sa akan Manzon Allah (s.a.w.a.) yayin da sauran suka gwammace su tsare kansu maimakon yin biyayya ga umarnin Annabi (s.a.w.a.).

Wannan duk da cewa maharan basu kashe kowa daga Quraish ba amma basu (wasu Daga Sahabbai) son isar da sako wanda ya nuna suna goyon bayan Quraishawa.. Yayin da Ali (a.s.) wanda takobin sa ta baci bai kare tunanin kowa a cikin Makka ba, bai damu ba kuma ya tsaya a cikin dubban masu bautar gumaka. kuma suka soke yarjejeniyar su kuma suka bata addininsu a cikin isar da ayoyin Surat Bara'a"

Iqbal Al-Amaal Mj Na 1 Shafi Na 318-319
 
DOMIN CIGABA DA SAMUN LABARANMU KU BIYO A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA 

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Maasuma.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/MaasumahNews/

DOMIN BAMU SHAWARA KO AIKO MANA DA LABARI KUYI MAGANA TA ADRESHIN

@EMAIL: maasumalabari@gmail.com

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post