Wallahi Samarin 'Yan Uwa Musamman Abokkaina Suna Yawan Bani Haushi Ni Mas'udu Dan Masani Shinkafi Ba Wani ba can Daban
Sau Da yawa Idan Sukazo Da Maganar Sister da Suke Nema a Gaba na ko Wadda Suke Son Aura Babbar Kalmar Da'itace Gaba-Gaba Wajen Zakuwa Dason Furtawa Agareni Itace {MAI KYAU} !!!
Kuma Abunda Yakeson Infurta Wai inyaba mishi Ince Tanada kyau!!!
Baruwanshi Da Nagartata Iliminta,Tarbiyyarta,Addininta da Mu'amalarta....., Shin Wace Uwace Zai Za6awa 'yaryaryenshi ??? Wacece Zai Zauna Da Ita Har Bayan Ranshi???
Amma Shidai MAI KYAU, Wallahi Kyau Masifa ne Kuma Bala'ine !!!
Ina Sanar Maku Cewa Macce MAI KYAU Kamar Kyandur Take Tana Haska Wasu Tana Kona Kanta...
Kazabawa 'Yar'Yanka Uwa Tagari Koda ko Ita Tafi kowa Muni a Wannan Duniya kaji Dadin Aure Wallahi...
Macce MAI KYAU ko a Soyayya Bata Cika Zama Wuri Guda ba Bare Aure !!!!
Har Azuciyata nake Wannan Zancen , Ya Allah Kabani Macce Tagari Koda ko Ita tafi Kowa Muni a Wannan Duniyar ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜
DOMIN CIGABA DA SAMUN LABARANMU KU BIYO A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA
@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Maasuma.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/MaasumahNews/
DOMIN BAMU SHAWARA KO AIKO MANA DA LABARI KUYI MAGANA TA ADRESHIN
@EMAIL: maasumalabari@gmail.com
Tags:
Taskar Ma'aurata