Labarai: Wasu Daga Cikin Hotunan Mu'utamar Na Wuni Daya Da Ansaru Zakzaky (H), Na Azare Suka Shirya!

 



 A jiya ne 17-08-2020! Ansaru Zakzaky (H) na Azare suka gabatar da Mu'utamar na wuni daya! A Harabar Fudiyya Academy Azare!


 "Members" na Ansaru Zakzaky (H) na Misau, Jama'are da Potiskum sun samu Halarta! (zuwa)


 Hakama sauran 'yan'uwa sun samu Halarta! Allah ya saka da Alkhairi!


 Anyi Jawabai Masu gamsarwa da ratsa zuwa a wajen! An kuma gabatar da "Debate" Kacici-kacici, Tamsiliyya da sauran abubuwa masu qayatarwa da amfani


 Malam Aliyu Daud ne Wakilin 'yan'uwa na Azare da kewaye ne ya Rufe Mu'utamar din! 


 Muna godiya ga Allah daya bamu damar gabatar da wannan Mu'utamar din a karo na farko!


 Wadanda suka temaka da kudin su ko qarfinsu ko duka biyun, koma da tunanin su, ne ta hanyar bada shawara mungode Allah ya saka da Aljannah!


 Muna godiya ga Maluman da suka gabatar da Jawabi! da baqinmu da duk wanda ya halarci wannan Mu'utamar! Allah ya saka da Alkhairi.


  Allah yasa abinda mukaji ya amfanar damu, ya kuma taramu cikin Lada!


 Alhamdulillah "programme ya yi kyau sosai, da temakon Allah! Allah ya mai-maita mana, ya qara dafa mana Ilahy!!!


Ga wasu Hotuna 👇👇







DOMIN CIGABA DA SAMUN LABARANMU KU BIYO A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA 

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Maasuma.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/MaasumahNews/

DOMIN BAMU SHAWARA KO AIKO MANA DA LABARI KUYI MAGANA TA ADRESHIN

@EMAIL: maasumalabari@gmail.com

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post