Kwanaki 1704, Da Wanne Laifi Gwamnatin Najeriya Ke Tsare Da Sheikh Zakzaky???

 


Yau Tsawon Shekara (5) Wanda Yayi Daidai da Kwanaki 1704 Gwamnatyn Criminal Buhari Na Cigaba Da Tsare Malam Ibraheem El-Zakzaky [H] da Mai Dakinsa Malama Zeenatuddeen Ba Tare da Lifin Komai Tun Ranar 12/12/2015 Da Sojojin Nigeria Suka Dirarwa 'Yan uwa Musulmi Almajiran Malam Zakzaky [H] aloqacin da Suke Gudanar Da Bikin Saka Tutar Labbaika Rasulillah Wanda Aka Saba Gudanarwa Duk Shekara.

Ana Tsaka Da Gudanar da Taronne Kwatsam Sai ga Sojoji Da Mungan Makamai Zuwansu Keda Wuya Suka Fara Harbin Yan uwa Musulmi Sunyi Ta'addanci Daya Zarce Misaltuwa,Yara,Manya,Mata,Maza,Jarirai Duk Basu Qyaleba.


Bayan Sunyi Abin da Sukai a Hussainiyyah Baqiyatullah Sai Kuma Suka Wuce Gyallesu Unguwar fa Malam Zakzaky [H] Inda Nan ma Suka Kashe Yan uwan Dake Gidan Malam Sannan Suka KAshe Mashi 'Yayansa Uku Suka Harbi Matarshi Agaban Idonshi Sannan Shima Suka Harbeshi Kuma Suka jashi Akan Gawar 'Yayansa.

Daga Bisani Suka Tafi Dashi Shine Har Yanzu Suke Tsare Dashi Ba Yare da Yayi Laifin Komai ba, Duk da Kotu ta Bada Umarnin A sakeshi,Sannan Abiyashi Diyyah Amma Har Yanzu Suke Cigaba da Zaluntarshi.


   ~Aljawadu Shi'a Kagara

  11-08-2020

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post