Jami'an Tsaro Sun Zagaye Muhallin 'Yan Uwa Musulmi { 'Yan Shi'a} a Sokoto Yanzu


Yanzu haka Wakilinmu ya nakalto Mana Wannan Bayanin ainda  Jami'an Yan sanda suka kewaye Muhallin Yan'uwa Musulmi inda suke Gudanar da Tarulan  Addini aciki Duk dacewa jami'an Basu bayyana Dalilin Su na kewaye Muhallin ba Amma Wakilinmu ya Samu lekawa ZAUREN SAKKWATAWA dake WhatsApp ya nakalto Mana inda wani Mutun dabai bayyana sunan shiba Yayi Wasikar gaggawa ga Gwamnan Jihar ta SAKKWATO Gwamnan aminu Waziri Tambuwal gadai abunda yake cewa:-

ZUWA GA GWAMNAN SAKKWATO AMINU WAZIRI TAMBUWAL

Aminu Waziri Tambuwal Mutanen da Suka Zabeka ba Cewa Sukai ka Farma Yan Shi'a ba, Abinda Naji Suna Fada Shine, Mun Zabi Gwamna Mai Gaskiya Da Adalici, Zai Kawo Muna Ruwa da Wutar Nepa ya Gyara Muna Hanyoyi da Makarantin nai

Kuma ya Magance Muna Matsalar Tsaro da Muke Fama Da Ita Jahar Sakkwato, Kuma Sun Kiraka da Mai Gaskiya, Kamar Matsalar Tsaro a Garuruwan Illela, Isa Sabon Birni da Gwaranyo da Tangaza,

Abinda Nake Son Cewa Yanzu Haka Jami'an Tsaro Sun Kewaye Wani Wurin Taron Yan Uwa Musulmi Almajiran Sheikh IbraheemZakzaky Dake Cikin Garin Sakkwato Woto

Hussainiyya Imam Mahdi Dake Unguwar Mabera Cikin Garin Sakkwato, Don Haka Gwamna Aminu Waziri ka Umarce su Dasu Fice Subar Muna Wajan mu Bamu da Bukar Ganin su Anan mun San da Umarnin ka Suka Taho.

DOMIN CIGABA DA SAMUN LABARANMU KU BIYO A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA 

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Maasuma.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/MaasumahNews/

DOMIN BAMU SHAWARA KO AIKO MANA DA LABARI KUYI MAGANA TA ADRESHIN

@EMAIL: maasumalabari@gmail.com

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post