Wakilinmu Bashir_Adam
wallahi in duk duniya kowa zaice buhari adali ne, to lallai mu almajiran sayyed zakzaky (H) awajanmu buhari azzalumi ne, domin yayi mana zaluncin da ba,atabayiwa wani mutum afadin africa ba.
don haka ta yaya zamu kalli mutumin dayasa aka zubar da jinin malaminmu, dana mai dakinsa umma zeenat
da sauran jinin almajiransa daya kashe sama da 1000+ haba jama'a kuyiwa kanku adalci, idan kune buhari yayiwa haka shin yabonsa zakuyi koko la,antarsa????
Ya Allah ka hanawa buhari lafiya, kamar yadda yahana iyayenmu suje sunemi lafiya, ya Allah yacire tallafinka akan buhari, kabarshi da kanshi, da talakawan dasuke daukansa amatsayin macecinsu.
Ya ubangijin sheikh zakzaky, kadaukarwa sheikh zakzaky fansa akan abinda buhari yayi masa, da mataimakansa wajan zartar da wannan danyen aikin.
25/12/2017
DOMIN CIGABA DA SAMUN LABARANMU KU BIYO A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA
@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Maasuma.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/MaasumahNews/
DOMIN BAMU SHAWARA KO AIKO MANA DA LABARI KUYI MAGANA TA ADRESHIN
@EMAIL: maasumalabari@gmail.com
Tags:
Daga marubata