Hassada ce Tasa Ake yiwa Mlm Zakzaky Abunda Ake Masa!!


@Ma'asumah Nigeria News Updated
.
Abin mamakin da za kuji shine, wasu daga cikin masu kiran kansu wai malaman Sunnah na kira da babbar murya cewa a dau mataki kan 'yan Shi'ah domin suna zagin Sahabbai.
.
Wallahi qarya suke yi, hassada ce kawai suke yi don ganin amsa kiran Sayyid (H) da ake yi. In da gaskiya ne me yasa basu dau mataki kan Mu'awiyyah ba?
.
Dama Annabi ( S.A.W.W ) ya fada cewa;
.
.
" KU NEMI TAIMAKO AKAN BIYAN BUQATUNKU TA HANYAR BOYE TA (Ni'ima/Baiwa), DOMIN DUK WANI MA'ABUCIN NI'IMA ABIN YIWA HASSADA NE ".
.
( Jami'us-Sagir, J:1, SH:128 ).
.
.
Kunga kuwa ai dole suyi hassada, domin radda Allah ya danqa jagorancin qasar nan a hannunsa Sayyid (H), to kashinsu ya bushe,domin cinikin shagunan su zai toshe.
DOMIN CIGABA DA SAMUN LABARANMU KU BIYO A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA 

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Maasuma.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/MaasumahNews/

DOMIN BAMU SHAWARA KO AIKO MANA DA LABARI KUYI MAGANA TA ADRESHIN

@EMAIL: maasumalabari@gmail.com

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post