Kamar haka Allah (T) ke yi, ya daukaka wani a doron qasa kamar Annabawa, Manzanni, Imamai da kuma Mujaddadai, sannan kuma ya ba su madaukakin mazauni a Aljannah.
*
Wani lokaci ya daukaka fajirai irin su Fir'auna, Hamana da kuma Buhari, sannan ya qasqantar dasu a lahira.
*
Kuma duk yana yin hakanne don ya daukaka raunana 'YAN SHI'AH, tare da sanya su jagorori masu shiryarwa.
*
Allah na cewa;
" LALLE FIR'AUNA YA 'DAUKAKA A CIKIN QASA, KUMA YA SANYA MUTANE QUNGIYA-QUNGIYA, YANA RAUNATA WATA JAMA'AH DAGA GARE SU, YANA YANYANKA 'DIYANSU MAZA KUMA YANA RAYAR DA MATA. LALLE SHI YA KASANCE DAGA MASU BARNA.
*
KUMA MUNA NUFIN MUYI FALALA GA WADANDA AKA RAUNANAR A CIKIN QASAR ('Yan Shi'ah), KUMA MU SANYA SU SHUGABANI, KUMA MU SANYA SU MAGADA.
*
KUMA MU TABBATAR DASU A CIKIN QASAR, KUMA MU NUNAWA FIR'AUNA (Buhari) DA HAMANA (Burutai) DA RUNDUNONINSU (Sojoji) ABINDA SUKA KASANCE SUNA JIN TSORONSA (tabbatar addini)."
(Suratul-Qasas:4,5,6).
DOMIN CIGABA DA SAMUN LABARANMU KU BIYO A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA
@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Maasuma.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/MaasumahNews/
DOMIN BAMU SHAWARA KO AIKO MANA DA LABARI KUYI MAGANA TA ADRESHIN
@EMAIL: maasumalabari@gmail.com
Tags:
Tunatarwa