Da Kunsan Qudirar Allah Da Baku Zalunci Sayyid zakzaky h ba" Kukuma Masu Murna Da Dariyar Qeta'Da Bakuyi Ba!!!



# Masumah Nigeria_News Update

Dai-dai Gwargwado Masu hankali da sanin Yakamata' duk da banbancin ra'ayi da fahimta"a Wannan karon Sai da suka nuna maku hadarin fada da jagora Allama Zakzaky H.

→Shehu Dahiru bauchi yayi maku gargadi kunqi"

→Dr Gumi yayi maku matashiya kunqi"

→Gidan Qadiriyya kacho kaf dinsu sunnuna maku illar Wannan Zaluncin kunqi"

→Akwai wani bawan Allah malami kuma salaf ne a bauchi Ustaz Abdulaziz yayi maku gargadi me tsauri kunqi"

→Mallam maraya yayi bayani kunqi!
Manyan masu fada aji a Qasar nan sunyi maku nuni da hadarin da ke cikin Wannan Al'amarin
kun bututtuke kunqi"

→ko kwanakin baya an samu wasu Malamai sun same ku sun baku shawara da mafita' cewa kusaki Waliyin Allah kunemi afuwarsa kunqi!

→Qungiyoyin kare haqqin bil'adama na duniya sun baku shawara kunqi"
qasashen duniya kaf dinsu sunyi tirrr daku kun rufe ido kunqi"

→Malaman Duniya Arifai masana bayin Allah sun maku gargadi kunqi"

→Tsarin mulkin Wannan qasa shima yayi maku gargadi kunqi"

→kotu ta kafa muku doka, Tayi maku Umurni  ta horeku kunqi!

→Allah t yayi fushi daku ya barku ya rabu daku'
kun shiga iyakarsa' shima kun bututtuke kunqi"

Dan allah me kuke so Allah yayi maku "Yaqara baku wata dama da lafiyar da zaku sake shiga iyakarsa da haqqinsa' da cin Mutuncin Waliyin sa?

Idan kana cikin wadanda suka aikata ko suka yi dariyar qeta" tun wuri kanuna nadamarka" babu Wanda zai iya boyema Allah" Allah t fa sai ya dauki fansar jinin Waliyin sa da iyalinsa Ya'yansa " dukiyarsa Mutuncin sa alfarmarsa" da sauran muminai!
Allah t ka amfanar da mu.
# I_love_u_sayyid_zakzaky
# freedom_4_zakzaky .
Haruna Shuaibu

DOMIN CIGABA DA SAMUN LABARANMU KU BIYO A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA 

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Maasuma.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/MaasumahNews/

DOMIN BAMU SHAWARA KO AIKO MANA DA LABARI KUYI MAGANA TA ADRESHIN

@EMAIL: maasumalabari@gmail.com

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post