Rahotannin da yake shigowa MUJALLAR GWAGWARMAYA na nuni da cewa; an sanya ranar da za a yi shari’ar Jagoran Harkar Musulunci, Shaikh Ibraheem Zakzaky da matarsa, Malama Zeenatuddeen Ibrahim.
Bayanai sun nuna cewa; idan Allah ya kai mu gobe, babbar kotun jihar Kaduna za ta zauna don sauraren bayanan Lauyoyi kan watsi da qarar Gwamnatin jihar Kaduna ta shigar kan Shaikh Zakzaky da Malama Zeenatuddin.
A Alhamis din makon jiya ne aka so yin shari'ar, sai hutun Sallah ya hana.

DOMIN CIGABA DA SAMUN LABARANMU KU BIYO A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA
@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Maasuma.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/MaasumahNews/
DOMIN BAMU SHAWARA KO AIKO MANA DA LABARI KUYI MAGANA TA ADRESHIN
@EMAIL: maasumalabari@gmail.com
Tags:
#FREE_ZAKZAKY