BRAKING NEWS: YAN SANDA SUN MAMAYE WAJEN MUZAHARA A DAURA

YAN SANDA SUN MAMAYE WAJEN MUZAHARA A DAURA
Lokacin da yan sanda suka mamaye gurin kenan

A safiyar yau Juma'a yan'uwa sun fito domin Muzaharar #freezakzaky a birnin Daura inda muzaharar ta zagaya manyan unguwannin garin Daura tare da tsinewa azzalumai tare kiran sakin Shaikh Ibraheem Zakzaky(H), bayan da aka kammala ne aka yi addu'a a lokacin da ake shirin tafiyar sai ga motar jami'an tsaron yan sanda sun yi diran mikiyi da makamai da sanduna suka mamaye muhallin da aka rufe Muzaharar. Yanzu haka ba mu samu labarin kamu ko wani abu ba.
Yayin rufe muzahar data gudana yau kenan kafin zuwan jami'an tsaro


#FreeZakzaky
#FreedomForZakzaky
8:10am

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post