Zubar Da Jinane Na Daga Cikin Saɓawa Allah Da Manzon Sa (S.A.W.W)!!!




@ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @

MAI ZUBAR DA JINANE BA ZAI SHIGA ALJANNAH BA

Allah (T )ya haramtawa kansa zalunci kuma ya haramta shi gare mu , saboda haka zalunci ba qaramin laifi bane.

Sannan kuma Manzon Allah (S.A.W.W )ya sanar damu wannan hani na Allah (T ), abinda ya rage gare mu shine biyayya da sallamawa . Duk wanda yabi umarnin Allah da Ma'aikinsa (S.A.W.W )kuma ya nisanci abinda su kayi hani a kansa , to, ya rabauta.

Amma saba umarninsu ba ya haifar da komai face shiga wuta kamar yadda ya tabbata daga gare shi (S.A.W.W ).

👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

‘’ DUKKAN AL'UMMATA ZA TA SHIGA ALJANNAH SAI DAI WANDA YA QI .‘’

Sahabbai suka ce, waye zai qi yaa Ma'aikin Allah ? Yace;

👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

‘’ WANDA YAYI MIN BIYAYYA YA SHIGA ALJANNAH , KUMA WANDA YA SABA MIN HAQIQA YA QI (shiga aljannah ).‘’

To, yanzu wannan zubar da jinane wanda Buhari yayi ga 'yan shi'ah umarnin Allah ne ko na Ma'aikinsa (S.A.W.W )?

Idan kuwa ba umarninsu bane ya zama saba musu, kenan duk wanda ya aikata wannan aiki dan wuta ko shi wanene!

Daga wakilanmu na Bauchi zone .

Tare da Ado Isah Guda.

       09039791509

ALAMIS, 2nd July 2020/ 13-11-1441.

  KU KARANTA WASU LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNA DA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KU TURO MANA A ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com

KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post