Zarif HOTO DAGA ABNA24.COM SOURCE: ABNA24.COM |
A wani sako da ya wallafa a shafinsa na twitter ministan harkokin wajen na Iran Muhammad Jawad Zarif ya ce; Shekaru 25 sun shude daga kisan kiyashin Srebrenica, wanda ya fara ne saboda turai ta kasa yin aiki da nauyin da ya rataya a wuyanta. Bayan gushewar shekaru 25, har yanzu kasashen turai din suna fuskantar wannan matsalar.”
Har ila yau ministan harkokin wajen na Iran ya kara da cewa; Gajiyawar Majalisar Dinkin Duniya wajen daukar matakin da ya dace a wancan lokacin, zai ci gaba da bibiyar duniya, kuma ya kamata a ce ya zama darasi a wannan lokacin.”
A shekarar 2017 ne kotun manyan laifuka ta kasa da kasa ta yanke hukuncin zaman kurkuku na rai da rai, ga Janar Ratko Mladic wanda shi ne babban hafsan sojan Serbia a lokacin da aka yi wa musulmin na Bosnia kisa kiyashi.
SOURCE: (ABNA24.com)
KU KARANTA WASU LABARAI ANAN: https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNA DA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KU TURO MANA A ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com
KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :
MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
Tags:
Labaran Duniya